Bakonmu A Yau

Comrade Bashir Dauda kan halin tsaro da ake ciki a jihar Katsina

Informações:

Sinopse

Jihar Katsina da ke Najeriya na daya daga cikin jihohin da ke fama da matsalar 'yan bindiga a yankin Arewa maso Yammacin kasar. Duk kokarin hukumomi jihar na sasantawa da 'yan bindigar yaci tura. Dangane da halin da jihar ke ciki kan matsalolin tsaro, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Comrade Bashir Dauda sakataren kungiyar muryar talata a Najeriya.Ku latsa alamar sauti don jin cikakken zantawar tasu.....